WANNAN HADIN YANA MAGUNGUNA KAMAR HAKA:
: GARGADI: banda mai ciki :
- ciwon sanyi ( maza & Mata ).
- kaikayin gaba.
- kankancewar azzakari.
- saurin inzali.
- ciwon mara.
- al’ada tana wasa.
- Wanda ya bar ISTIMNA’I zai iya shan magani.
- rashin haihuwa.
wannan hadin ma’aurata zasu iya Sha.
masu shirin aure zasu iya Sha tsawo sati uku.
yara daga kan shekara 7 zasu sha.
- KANKANA: kwallo daya.
- GARIN HULBA KO YA’YAN HULBA. cokali 5.
- KUSTUL HINDI cokali 2.
- RUWA ( LITA 4 ).
YADDA ZA’A HADA SHINE:
Za’a yanka kankana harda bawon ta sai a zuba cikin ruwa Lita 4, sai a zuba sauran kayan hadin:
Za’a dafa tsawon 15 minutes sai a sauke ya huce.
Za’a sha Kofi shayi daya kowanne safe kafin cin abinci DA yamma bayan cin abinci DA 1 hour.
HADIN MAGANIN NA BIYU:
- Hulba
- Zuma
Sai a tafasa hulba Ana zuba Zuma cokali 4 Ana sha safe DA yamma Kofi daya.
HADIN MAGANIN INFECTION NA TSARKI: KUMA YANA MATSI:
Dafarko zaki samu wadannan abubuwan dana lissafo gasu kamar haka:
- Zuma. Cokali 10
- hulba. Cokali 5
- bagaruwa. Cokali 5
- gishiri cokali 1.
- magarya cokali 5. KO ganyen magarya.
Za’a dafa duka tsawon 30 minutes kina zama ciki tsawon 15 minutes.
Wannan hadin yana maganin : SANYI NA MARA MATSI DA KUMA NI’IMA.