TSARABA GA MA’AURA ONLY
SADAKA WANNAN MAGANIN SHARE
NAMIJI GORO 4.
ZUMA COKALI 10
LEMUN TSAMI 1.
zaka samu namiji goro ka bare Sai a daka ka hada da Zuma da lemun tsami a daka tsawon 30 minutes.
ZAKA SHA MAGANIN 30 MINUTES KAFIN SADUWA INSHA ALLAH ZA’A DACE.
sanna ka tabbatar baka da INFECTION:
MAGANIN INFECTION :
ZUMA COKALI 10.
BAWON KANKANA.
GANYEN MANGWARO 12.
za’a dafa ya sha wuta tsawon 30 minutes
Yadda zaka sha:
KOFI DAYA SAFE ( MORNING 6AM ).
YAMMA 8PM KOFI DAYA.
SAI BAYAN 1 HOUR ZAKA CI ABINCI.