Tirkashi Babbar Magana Garin Yawan Bude Ido Wata Kyakkyawar Budurwa Ta Gamu Da Ajalinta – Interestingasf

Cikin wani gajeren bidiyo wata mata mai son fita yawan bude ido ta gamu da sharrin wata dabbar daji data biyota domin neman hallaka ta sakamakon wasa da tayi da dabbar kamar yadda gidan wasa da dabbobin suka bayyana mana al’amari.

Matar yar kasar England yar kimanin shekaru ashirin da biyu (22) ta bayyana yadda wata dabba daga cikin dabbobin da taje yawan bude ido wurin su, daya daga ciki taso ta hallaka ta, kamar yadda matar ta bayyanawa manema labarai wannan magana.

Hakika yakamata mutane masu son yawan bude ido kamata su mayar da hankali wurin kula da irin dabbobin da zasu rika zuwa gani domin wasu daga cikin dabbobin akwai masu matukar hatsari kamar yadda zaku gani a bidiyon matar yar kasar England.

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *