TAMARIND JUICE

TAMARIND JUICE

Abubuwan hadawa

Tsamiya
Jajjagen citta
Sugar
Kankara

Zaki wanke tsamiyar tas ki zuba a tukunya tare da jajjagen citta,ki zuba ruwa adadin da kike buqata,ki rife ki tafasa su ,Sai ki kashe wuta domin ya sha iska ,ki tace,ki ruwa akai ki tace Sai ki zuba sugar da kankaka ,shikenan an kammala Sai sha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *