
Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Allah Yayiwa Malamin Addinin Musulunci Rasuwa A Jihar Katsina – Interestingasf
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Mummunan Labarin Daya Faru Na Rasuwar Shugaban Kungiyar Sakataren Ƙungiyar Fitayanul Islam Na Jihar Katsina Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Mota. Allah Yayiwa Babban Malamin Addinin Musulunci A Jihar Katsina Kuma Sakataren Ƙungiyar Fitayanul Islam Reshen Jihar Katsina, Sheikh Nasiru Ilallah Funtua Rasuwa Sakamakon Hatsarin Mota Da…