
Na Karbi Musulunci Saboda Nagartar Musulunci Da Nake Gani A Wajen Wasu Hausawa Karanta Kugani
Alhamdulillah abin nema ya samu yadda musulunci ya kara samun karuwar wata yar uwa data karbi musulunci sakamakon yadda ta bayyana cewa addinin musulunci yana matukar burgeta da kuma yadda taga musulmai suna matukar kaunar junan su, koda kuwa basusan juna ba a zahiri. Matar ta bayyana cewa Na Karbi Musulunci Ne Saboda Nagartar Musulunci…