Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Wata Gobara Ta Kara Tashi Yayin Zaben Gwamnoni A Maiduguri – Interestingasf

Innalillahi Wata mummunar gobara ta tashi a cikin kasuwar Gamboru dake birnin Maiduguri sakamakon zargin da akeyi akan ‘yan bindigar da suka addabi yankin birnin jihar ta borno state. Babu wanda ya rasa ransa ko ya samu rauni amma anyi asarar dukiya mai tarin yawan gaske sakamakon gobarar data tashi a cikin kasuwar ta Gamboru…

Read More

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Duba Yadda Aka Kashe Mutane Sama Da (30) A Jihar Borno Maiduguri – Interestingasf

Gwamnan jihar maiduguri dake arewacin nigeria wanda akafi sani da suna babagana umara zulum yayi allah wadai akan kimanin mutane 30 da ‘yan kungiyar boko haram ta kashe a jihar ta maiduguri dake nigeria. Babagana gwamnan jihar borno yayi allah wadai akan kisan da yan ta’addan sukayiwa wasu bayin allah mazauna wani kauye a jihar…

Read More

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Wasu Yan Bindiga Sun Kashe Mutane (30) A Jihar Arewa Maso Gabas Borno – Interestingasf

Yanzu yanzu muke samun labari daga jihar borno maiduguri dangane da harin kungiyar boko haram takai musu a sansanin ‘yan gudun hijira dake Dikwa, Inda Ake Zargin Sun Kashe Mutane Kimanin sama da (30) Talatin a cikin sansanin. Hukumar kula da sansanin ‘yan gudun hijira ta jihar borno ta bayyana wannan lamari daya faru da…

Read More