
Allah Sarki Wannan Shine Kabarin Matar Da Dan Kishiyarta Ya Kasheta A Jihar Kaduna Karin Bayani – Interestingasf
Allah Sarki Yau Kimanin Watanni Biyu Kenan Da ‘Dan Kishiyarta Ya Kashe Ta Har Lahira A Yayin Da Take Kan Yin Sallah A Yankin Rigasa Dake Jiahr Kaduna. Saidai ‘ya’ya da ‘yan uwan marigayiyar mai suna Aisha Muhammad Tahir Fulani sun koka da rashin daukar kwakkwarar mataki a hukumance akan yaron da yayi kisan. Hakika…