
Dauda Kahutu Rarara Ya Saki Sabuwar Waka Mai Taken Jagaba Saika Karbi Kasa Ko Basa So – Latest Song
Shahararren mawakin siyasa a nigeria wanda akafi sani da suna dauda kahutu Rarara ya saki wata sabuwar wakar daya yiwa sabon shugaban kasar Nigeria Bola Ahmed Tinubu. Wakar mai taken jagaba saika karbi kasa tabbas wakar tashi tayi matukar tasiri akan wannan zaben da aka gudanar na shekarar dubu biyu da ashirin da uku 2023…