
Wallahi Ina Mamakin Ganin Yadda Mutane Suke Yiwa Yan Fiim Kallon Marasa Tarbiyya Cewar Jaruma Aisha Umar – Interestingasf
Yadda wata jarumar fina fina hausa ta bayyana cewa Ina Mamakin Yadda Mutane Suke Yi Wa Ƴan Fim Kallon Marasa Tarbiyya. Domin Ni Mahaifina Da Kansa Ya Kai Ni Masana’antar Kannywood, Inji Aisha Umar ” ta Cikin Shiri Mai Dogon ZangoA Duniya. Jarumar ta bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai na gidan radio, freedom…