
Gaskiyar Abinda Yake Faruwa Tsakanin Baba Dan Audu Da Kuma Baba Rabe A Cikin Shirin Labarina
Wasu daga cikin masu kallon shirin labarina sunyi tsokani dangane da irin power da aka baiwa baba dan audu akan baba rabi’u wato baban sumayya na cikin shirin labarina dake zuwar muku a tashar saira movies kowace juma’a. Kamar yadda wasu daga cikin ma’abota kallon shirin mai dogon zango na labarina suka bayyana cewa shirin…