
Gwamna Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje Yayi Martani Akan Sabon Gwamna Abba Gida Gida – Interestingasf
ZaÉ“abben Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf yayi kira ga al’ummar jihar Kano, musamman waÉ—anda suke gine-gine a filayen gwamnati, kama daga makarantu, wuraren addini dana al’adu, da asibitoci, maÆ™abartu da kuma gefen katangar Birnin Kano da su daina. Abba kabir yusuf Zababben gwamnan yace yana shawartar mutane dasu daina, wadanda suka fara kuma su…