
Innalillahi Wannan Shine Mutumin Daya Kashe Tsohuwar Matar Shi Saboda Yaji Zatayi Wani Auren – Interestingasf
Yadda rundunar yan sandan jihar Adamawa sun cafke wani mutum mai kimanin shekaru 56- a duniya wanda ya bugi tsohuwar matar shi Ƴar kimanin shekaru 38 a duniya, Lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar ta bayan ya samu labarin cewa za ta yi aure kashe garin ranar da ya yi sanadiyyar mutuwar ta. Shidai tsohon…