
Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un Yadda Wasu Dakarun Sojoji Suka Kashe Wasu Yan Ta’adda A Sokoto – Interestingasf
Wasu fusatattun jami’an tsaron dakarun soji a nigeria reshen jihar sokoto sunyi nasarar hallaka wasu manyan yan bindiga sakamakon tarkon da sukayiwa ‘yan bindigar cikin wani kauye dake jihar ta sokoto. Dakarun Sojojin Nijeriya Sunyi nasarar kashe ‘yan bindiga da dama a jihar sokoto tare sa kona mafakar su, a yayin da sukayi nasara akan…