Gwamna Kano Abba Kabir Ya Bayyana Dalilan Da Suka Janyo Aka Rushe Round Dake Gaban Gidan Gwamnati – Interestingasf

Dalilin da yasa aka rushe shatele-talen gidan Gwamnatin bayan shawarar kwararru da aka gano cewa, ginin baida inganci kuma ka iya rushewa tsakanin shekarar 2023 zuwa 2024. Cikin wata Sanarwa mai dauke dasa hannun Kakakin Gwamnan Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, yace Ginin yayi tsawo da yawa da Hakan ka iya kawo cikas ga tsaron…

Read More

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Allah Yayiwa Wata Matashiyar Budurwa Rasuwa A Garin Kano – Interestingasf

Innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un kulli nafsin za’ikatul ma’ut hakika dukkannin mai rai, sai an dan dana masa mutuwa kamar yadda muka waye gari da wani labari na rasuwar wata baiwar allah matashiyar budurwa a garin kano dake arewacin kasar mu. Allah yatiwa Wata Budurwa Mai Suna Amira A Unguwar Ayagi Dake Jihar Kano Rasu Ana Saura…

Read More

Babu Mutumin Daya Isa Ya Rushe Masarautu Da Muka Kirkara Cewar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje – Interestingasf

Martanin gwamnan kano mai mulki a halin yanzu Dr. Adbullahi Umar Ganduje Akan Masarautu Hudu Da Muka Nada A Kano Mahadi Ka Ture, Kuma Mahadin Bai Bayyana Ba, Cewar Ganduje. Martanin gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ga Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, akan batun masarautu, ya ce sabbin masarautu huÉ—u zama daram dam mahadi…

Read More

Babban Burina A Rayuwa Naga Na Aure Yariman Saudiyya Cewar Fareeda Tofa Yar Jihar Kano – Interestingasf

Babbar magama yadda wata budurwa ta bayyana Babban Burinta na Rayuwata da takeson cika na ganin ta Auri Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya, Muhammad Bin Salman, Cewar Matashiyar Yar Siyasa, Fareeda Tofa Matashin budurwar ta bayyana hakan yayi zantawa da manema labarai na gidan radio, freedom dake jihar kano yayi zantawa da ita cikin…

Read More

Babban Dalilin Daya Janyo Zai Bayar Da Mulkin Jihar Kano Cewar Gwamna Ganduje – Interestingasf

Ganduje Ya Kafa Kwamitin Mikawa Abba gida gida mulki sabon gwamnan Jihar Kano abba kabir yayin da tsohon gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje Yafara shirye-shiryen kafa kwamitin miÆ™a mulki Ga ZaÉ“abben Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir . Sanarwar da kwamishinan YaÉ—a labarai da harkokin cikin gida Alh. Garba Muhammad yafitar, ta bayyana cewa Majalisar zartarwa…

Read More

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Duba Yadda Wani Matashi Ya Kashe Yayan Shi Da Wuka Har Lahira – Interestingasf

Innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un kulli nafsin za’ikatul ma’uti hakika duniya abin tsoro ce allah ubangiji ya raba mu da mummunan kaddara irin wannan yayin da muka samu rahoton yadda wani matashi ya kashe yayansa har lahira ta hanyar daba masa Almakashi A Kano. Wannan Lamarin, wanda ya farune ayau Lahadi a cikin unguwar Kurna Babban Layi,…

Read More

Gwamna Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje Yayi Martani Akan Sabon Gwamna Abba Gida Gida – Interestingasf

ZaÉ“abben Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf yayi kira ga al’ummar jihar Kano, musamman waÉ—anda suke gine-gine a filayen gwamnati, kama daga makarantu, wuraren addini dana al’adu, da asibitoci, maÆ™abartu da kuma gefen katangar Birnin Kano da su daina. Abba kabir yusuf Zababben gwamnan yace yana shawartar mutane dasu daina, wadanda suka fara kuma su…

Read More

Rarara Yayi Zazzafan Martani Akan Yan Kwankwasiyya Da Sukayi Masa Sata A Gidan Shi – Interestingasf

Shahararren mawakin siyasa a nigeria wanda akafi sani da dauka kahutu rarara ya bayyana cewa ‘yan kungiyar kwankwasiyya sunyi masa asarar Sama da naira miliyan 800, cewar mawaki rarara ga mutanan kano. Fitaccen mawaÆ™in siyasar nan Dauda Kahutu Rarara ya bayyana irin asarar daya tafka sakamakon Æ™ona gidansa da akayi na jihar kano bayan bayyana…

Read More

Sakamakon Zaben Kananan Hukumomi 24 Daga Cikin 44 Na Fadin Jihar Kano Abba Zaiyi Nasara – Interestingasf

Yanzu yanzu muke samun labarin sakamakon zabe wasu daga cikin kananan hukumomin jihar kano na zaben gwamoni da aka gudanar a jiya asabar. ZABEN KANO: Zuwa Yanzu Ga Sakamakon Zaben Kananan Hukumomi 24 Cikin 44 da jihar ta kano take dasu bayanai sun nuna cewa dan takarar gwamna karkashin jam’iyyar NNPP abba kabir yusuf shine…

Read More