
Adam A Zango Ya Fadi Dalilin Daya Janyo Zai Saki Matar Shi Safiya Chalawa Akan Wadannan Dalilin Da Suka Faru
Jarumin masanaantar shirya fina-finan Hausa na Kannywood Adam A Zango, ya bayyana cewar ya gama yin Aure a duniya saboda aure-auren ya ishe shi. Adam a zango a cikin yanayin fushi da mummunan damuwa jarumin adam a zango yake bayyana hakan a cikin motar shi kirar kamfanin toyoto a garin kaduna. A cikin maganganun sa…