
Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Wasu Yan Bindiga Suna Karbewa Jama’a Katin Zabe A Jihar Zamfara – Interestingasf
‘Yan Bindiga Sun Soma Bin Kauyuka Suna Kwacewa Jama’a Katin Zabe Don Kada Suyi Zaben Gwamna A Cikin Jihar Zamfara. Labaran da muke samu yanzu haka kauyukan dake karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara ‘yan ta’adda suna amsar katin zabe a hnnun mutane. Zuwa yanzu kauyukan da ‘yan bindigan suka shiga sun hada da Kairu,…