
Yadda Kotun Shari’ar Musulunci Ta Sallami Murja Ibrahim Kunya Tare Da Sharadin Aikin Shara Na Sati Uku – Interestingasf
Allah sarki yadda duniya ta juyawa murja ibrahim kunya shahararriyar yar tikctok, dake yankin arewacin nigeria, cikin jihar kano kwanakin baya rundunar hukumar hisba a kano tayi nasarar kama murja kunya. Cikin ikon allah murja ibrahim kunya, yar tiktok din ta bayyana cewa hakika ta kasance mai tarin laifuka sannan kuma ita yanzu ta tuba…