
Mun Fitar Da Mutune Sama Da Million 100 Daga Talauci A Kasar Nigeria Cewar Sadiya Umar Faruq – Interestingasf
Minister kula da walwala da kuma taimakon al’umma a nigeria sadiya umar faruq ta bayyana cewa daga lokacin hawan su, mulkin nigeria kawo yanzu sun fitar da talakawa sama da mutum million (100) daga talauci a nigeria. Sadiya umar faruq ta bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai na gidan jaridar BBC Hausa dake nigeria…