
Gwamna Kano Abba Kabir Ya Bayyana Dalilan Da Suka Janyo Aka Rushe Round Dake Gaban Gidan Gwamnati – Interestingasf
Dalilin da yasa aka rushe shatele-talen gidan Gwamnatin bayan shawarar kwararru da aka gano cewa, ginin baida inganci kuma ka iya rushewa tsakanin shekarar 2023 zuwa 2024. Cikin wata Sanarwa mai dauke dasa hannun Kakakin Gwamnan Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, yace Ginin yayi tsawo da yawa da Hakan ka iya kawo cikas ga tsaron…