
Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Wata Gobara Ta Kara Tashi Yayin Zaben Gwamnoni A Maiduguri – Interestingasf
Innalillahi Wata mummunar gobara ta tashi a cikin kasuwar Gamboru dake birnin Maiduguri sakamakon zargin da akeyi akan ‘yan bindigar da suka addabi yankin birnin jihar ta borno state. Babu wanda ya rasa ransa ko ya samu rauni amma anyi asarar dukiya mai tarin yawan gaske sakamakon gobarar data tashi a cikin kasuwar ta Gamboru…