
Sakamakon Zaben Kananan Hukumomi 24 Daga Cikin 44 Na Fadin Jihar Kano Abba Zaiyi Nasara – Interestingasf
Yanzu yanzu muke samun labarin sakamakon zabe wasu daga cikin kananan hukumomin jihar kano na zaben gwamoni da aka gudanar a jiya asabar. ZABEN KANO: Zuwa Yanzu Ga Sakamakon Zaben Kananan Hukumomi 24 Cikin 44 da jihar ta kano take dasu bayanai sun nuna cewa dan takarar gwamna karkashin jam’iyyar NNPP abba kabir yusuf shine…