
Babu Mutumin Daya Isa Ya Rushe Masarautu Da Muka Kirkara Cewar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje – Interestingasf
Martanin gwamnan kano mai mulki a halin yanzu Dr. Adbullahi Umar Ganduje Akan Masarautu Hudu Da Muka Nada A Kano Mahadi Ka Ture, Kuma Mahadin Bai Bayyana Ba, Cewar Ganduje. Martanin gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ga Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, akan batun masarautu, ya ce sabbin masarautu huÉ—u zama daram dam mahadi…