
Garin Neman Tsokanar Wani Zaki Yakai Kansa Ga Hallaka Wurin Saniyar Daji Kalli Kugani – Interestingasf
Cikin wani takaitaccen bidiyo da muka samu bayyanar shi a cikin shafukan kallace kallace na bidiyoyin manhajar YouTube, mun ga yadda wata saniyar daji ta kashe wani zaki har lahira. Garin neman tsokanar wani zaki ya kai kansa wurin daya hallaka kamar yadda kuka gani a cikin photon videon da zaku kalla a kasa yanzu…