
Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un Allah Yayiwa Fatima Rasuwa Ma’aikaciyar Gidan Premier Radio Interestingasf
Innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un allah sarki yanzu yanzu allah yayiwa ma’aikaciyar Gidan Rediyon Premier Dake Kano, Fatima Abubakar Dambatta Rasu da safiyar yau laraba a garin jihar kano. Matar mai suna Fatima ta kasance daya daga cikin manyan ma’aikatan babban sahin labarai da alamuran yau da kullum na na gidan radio Premier dake cikin birnin jihar…