
Hukumar NDLEA Ta Kama Tsohon Dan Boko Haram Tare Da Basaraken Gargajiya Da Miyagun Kwayoyi – Interestingasf
Hukumar NDLEA Ta Kama Tsohon Dan Boko Haram Tare Da Basaraken Gargajiya Kan Zargin Harkar Miyagun Kwayoyi a jihar neja dake kudancin kasar nigeria. Jami’an hukumar kula da manyan laifuka na miyagun kwayoyi ta kasa wacce akafi sani da (NDLEA) reshen jihar naija tayi nasarar kama wasu tsofaffin yan kungiyar boko haram dangane da laifukan…