
Shugaba Buhari Yayi Martani Mai Zafi Akan Mutanan Jihar Kano Cewa Su Zabi Gawuna Da Garo – Interestingasf
Shugaba buhari yayi kira da mutanan kano cewa” Ku Fito Kanku Da kwarkwata Ku Zabi Gawuna A Matsayin Gwamnan Kano A Ranar Asabar Mai Zuwa, Sakon Shugaba Buhari Ga Kanawa. Buhari ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai na gidan jaridar Nigeria news, domin shaida musu cewa yana kira da al’ummar jihar kano cewa…