
Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Duba Yadda Wasu Yan Ta’adda Suka Tarwatsa Wani Kauye A Jihar Neja – Interestingasf
Innalillahi Wa’inna’ilaihi Raji’un Yadda Al’ummar Ƙauyukan Ƙaramar Hukumar Rijau A Jihar Neja Ke Gudun Hijira Daga Gidajensu Domin Tsira Daga Harin ‘Yan Bindiga Allah Ya Kawo Muku ÆŠauki Daga Wannan Musifa Ta ‘Yan Bindiga Da Suka Addabe ku hakika wannan wata jarrabawa ce dake kan dukkan wani bawa musamman mutanan mu na arewa dake fama…