Mutumin Da Yaje Kasar Saudiyya A Keke Zai Kara Tafiya Birnin Abuja Wurin Bola Ahmed Tinubu Domin Kaiwa Ziyara

Wani matashi kwanakin baya da labarin shi ya karade shafukan sada zumunta na social media, biyo bayan wallafa wani labari dangane da cewa yayi tattaki a keke har zuwa kasar Saudiyya kuma ya dawo lafiya. A jiya ne matashin ya kara wallafa wani labari dangane da bayyana ra’ayin tafiyar da zai karayi izuwa birnin abuja…

Read More