
Dalilin Satar Adaidaita Sahu Wasu Matasa Sun Hallaka Wani Matashi Aliyu A Garin Yobe Duba Kugani
Allah sarki wani matashi dan garin Gashua dake jihar Yobe ya rasa babur dinsa mai kafa uku jiya dalilin wasu Azzaluman matasa da suka ce ya kai su bayan gari da yamma ya fita dasu daga nan ba wani labari sai gawarsa da aka tsinta akan hanya anyi masa yankan rago sun tafi da babur…