
Matar Da Tafi Kowace Mace Gemu Tace Ba Zata Kara Aske Gamun Taba Har Abada Saboda Baiwa Ce Agareta
Ba zan kara aske gemu naba, saboda inajin dadinsa, cewar matashiya, wadda allah ya baiwa baiwar gemu kamar na namiji yar asalin arewacin nigeria. Wata baiwar allah mai suna hajiya ummita ta wallafa wani labari dangane da yadda jama’a suke damunta cewa tana aske gemun ta domin banbanta kanta da maza saboda ita mace ce….