
Tirkashi Babbar Magana Garin Yawan Bude Ido Wata Kyakkyawar Budurwa Ta Gamu Da Ajalinta – Interestingasf
Cikin wani gajeren bidiyo wata mata mai son fita yawan bude ido ta gamu da sharrin wata dabbar daji data biyota domin neman hallaka ta sakamakon wasa da tayi da dabbar kamar yadda gidan wasa da dabbobin suka bayyana mana al’amari. Matar yar kasar England yar kimanin shekaru ashirin da biyu (22) ta bayyana yadda…