
Aisha Humaira Jarumar Kannywood Tayi Allah Wadai Akan Mutanan Da Suke Zaginta – Interestingasf
Shahararriyar jarumar kannywood wacce akafi sani da suna aisha humairah tayi allah wadai dangane da mutanan da suke tsine mata tare dayi mata kazafi akan banbanci ra’ayi na siyasar kano. Humairah ta wallafa wani takaitaccen bidiyo akan cewa tana neman alfarma a wurin masoyanta na fadin jihar kano akan cewa dasu zabi gwaninta dan takarar…