Na Karbi Musulunci Saboda Nagartar Musulunci Da Nake Gani A Wajen Wasu Hausawa Karanta Kugani

Alhamdulillah abin nema ya samu yadda musulunci ya kara samun karuwar wata yar uwa data karbi musulunci sakamakon yadda ta bayyana cewa addinin musulunci yana matukar burgeta da kuma yadda taga musulmai suna matukar kaunar junan su, koda kuwa basusan juna ba a zahiri. Matar ta bayyana cewa Na Karbi Musulunci Ne Saboda Nagartar Musulunci…

Read More

Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Allah Yayiwa Malamin Addinin Musulunci Rasuwa A Jihar Katsina – Interestingasf

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Muke Samun Wani Mummunan Labarin Daya Faru Na Rasuwar Shugaban Kungiyar Sakataren Ƙungiyar Fitayanul Islam Na Jihar Katsina Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Mota. Allah Yayiwa Babban Malamin Addinin Musulunci A Jihar Katsina Kuma Sakataren Ƙungiyar Fitayanul Islam Reshen Jihar Katsina, Sheikh Nasiru Ilallah Funtua Rasuwa Sakamakon Hatsarin Mota Da…

Read More

Musulunci Ya Samu Karuwa Yadda Wani Bawan Allah Ya Karbi Kalmar Shahada A Sokoto – Interestingasf

Alhamdulillah alhamdulilllah alhadulillah labarai daga cikin babban birnin jihar sokoto dangane da samun kyakkyawan labari na karuwar da addinin musulunci yayi a jihar ta sokoto dake nigeria. Mun samu bayanan daga bakin malam Mukhtar A Haliru Tambuwal dake cikin jihar ta Sokoto yayin da yake shaida mana cewa musulunci ya kara samun karuwa a jihar…

Read More