
Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Wani Kare Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wasu Mutane Guda Biyar A Motar Su – Interestingasf
Innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un yadda wani Kare Yayi sanadiyyar haddasa wani mummunan hadarin wanda yayi Silar Mutuwar Mutane Biyar A Hanyar su, ta zuwa garin Jos daga jihar Bauchi state. A safiyar yau Litinin ne akan hanyar Jos zuwa Bauchi wannan mota mai dauke da mutane shida ta samu hadari. Inda biyar daga cikin su Allah…