
Innalillahi Wa’Inna’ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Aka Gudanar Da Sallar Gawar Marigayi Sarkin Abaji – Interestingasf
Allah Sarkin yanzu yanzu muke samun labarin yadda aka gudanar da sallar jana’izar sarkin Garin Abaji dake yankin Abuja, Mai Martaba Abdullahi Adamu Ya Rasu Bayan Ya Yanke Jiki Ya Fadi. Mai martaba marigayi abdullahi adamu abaji ya kasance sarki mai hakuri da tausayin talakawan da yake mulka a garin na abaji, dake cikin yankin…