
Rarara Yayi Zazzafan Martani Akan Yan Kwankwasiyya Da Sukayi Masa Sata A Gidan Shi – Interestingasf
Shahararren mawakin siyasa a nigeria wanda akafi sani da dauka kahutu rarara ya bayyana cewa ‘yan kungiyar kwankwasiyya sunyi masa asarar Sama da naira miliyan 800, cewar mawaki rarara ga mutanan kano. Fitaccen mawaÆ™in siyasar nan Dauda Kahutu Rarara ya bayyana irin asarar daya tafka sakamakon Æ™ona gidansa da akayi na jihar kano bayan bayyana…