SPECIAL YOGHURT DRINK

Madara (tagari) 
Nono amma wanda bayada tsami 
Ruwa ( masu dimi)
Method

Firstly zaki samu tukunyarki kizuba ruwa saiki dora ta a kan wuta sai ruwan sun tafasa saiki barshi ya sha isaka kadan bayan nan saiki douko madara kirinqa barbadawa kina damawa harya danyi kauri
 

NOTE
(Amma baa so yayi gudaji so ki kula sosai ). 
Bayan nan saiki dauko nonon mai kauri kuma wanda bayada tsami tsami shima kirinqa zubawa kina motsawa idan kingama saiki rufe shi ki kaishi ki ajiye a wuri mai dumi dumi kibarshi kamar dare zuwa safe haka idan safiya tayi saiki bude madarar zakiga tayi kauri saiki zuba sugar da flavour idan kinason flavor ki motsa ya motsu saiki zuzzuba shi a cup ko rubber kisaka shi a frig yayi sanyi  kafin lokacin shan ruwa yayi Asha dadi lfy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *