Special White rice da miyar kwai

Farar shinkafa
Kara’s
Kwai
Irish potato’s
Nama
Attaruhu
seasoning

Zaki Dora ruwa a tukunya ki saka Mai da gishiri kadan Zaki iya saka feenel seed idan kinada ruwa ya tafasa ki saka shinkafa ki rufe ki yanka Kara’s dinki ki zuba ki juya idan tayi have done ki tace ki Kara saka Mata ruwa kadan ki turarata

Ki wanke tukunyar miyarki ki Dora a wuta ki kawo namanki ki zuba ki saka spices any of your choice ki rufe ya dahu ki kwashe ki zuba Mai kadan ki fasa kwai ki saka citta da gishiri kadan ki ta juyawa idan ya soyu ki kwashe ki zuba Mai daidai miyarki da xa kiyi ki kawo albasa dayawa kisaka kisaka ginger and garlic ki kawo attaruhu da kikayi greeting ki zuba da spices ki juya ki debo namanki da sauran kayan Hadi ki zuba saiki rufe ya turara ki sauke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *