INGREDIENTS
Cornflakes
Liquid milk
Sugar
Vanilla ice cream
PROCEDURE
Zaki zuba cornflakes cikin bowl ki jikashi da madarar ruwa idan ya jiku siki zuba cikin blender ki zuba vanilla ice cream din da sugar ki kara madarar sannan ki kunna blender ki markada idan lokacin za’a sha sai a zuba ice cube(kankara) idan ba lokacin bane saiki juye a jug kisa a fridge
SPECIAL VANILLA MILK SHAKE
