SPECIAL MACARONI SALAD

Ingredients
Macaroni
Mayones
Carrot
Onion🧅
Coconba
Kwai

METHOD

Zakidafah macaroni dinki kitacetah, saiki dauko kwano mekyau kijuyetah,kiyanka coconba dinki cube,kigoga carrot dinki,kiyanka Albasah, kiyanka kwai dafaffe idankinason tumatir zaki iyasawah,saiki juyeshi Kan macaroni dinki, saiki zubah maba dinki aciki kijuyashi yahade.wannan hadin shikadaimah abincine sannan zaki iyah cinsah a jellof din shinkafah kigwada kibani lol bri yar’uwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *