kwakwa
dabino
sugar
freesh milk
Inibi busheshe
yadda za’a hada
zaki samu kwakwa ki kamar 4 sai kisamu dabino guda 7 sai ki markadasu tare ki tace kisa sugar freesh milk sai kisa inibi busheshe in kin wanke shi kisa aciki sai kisa a sanyi ko frige ko kankara