Special Dambun cus cus

Dambun cus cus

Abinbukata
Kus kus
Mai
Ruwa
Maggi
Attarugu
Tattasai.
Nama
Kori
Kayan kamshi
Kabeji

zamu sami kus kus dinmu kimanin leda daya semu fasashi muzuba aroba me fadi muzuba ruwa mutace amma damun zuba ruwan zamutace semi barshi y tsane tsab semi yanka kayan miyanmu komu jajjaga mu zabaka nama musoya shi mu aje agefe tareda kayan miyann semu zuba kus kus dinmu awuri me fadi mutona mukawo spicess muzubaakai mukawo kayn miyanmu dasauran kayan kamshi muzuba akai muwanke kabbeji muyanka kanana muzuba akai sanna musa soyayan namanu akai muyita tonawa harsai munga y hade jikinsa semu zuba mai Dede yadda mikeso muyanka albasa muqara kori idan be isaba muyita juyashi harsai y hade jikinsa sanna musa awuta idan na kwando zakiyi simple idankuma na tukunya zakiyi shima is ok yanada dadi sosae

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *