SIRRINMU NE UWARGIDA

abubuwan bukata

ruwan kankana
kwai
zuma

yadda za’a hada

Idan kika sami kankanarki Zaki tace ta, ki sami ruwan cikin karamin kofi sannan sai ki kawo kwanki guda daya sai ki fasa shi a cikin ruwan kankana sannan sai ki kawo zumarki cikin babban cokali biyu, sai ki shanye wannan yan’uwa muddin kuka daure da shan wannan to kuwa ina mai tabbatar muku zaku ga aikin da cikawa domin kuwa wannan hadine mai kyau, yana Kara mace ni’ima.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *