ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara farji yake yi ba.
MISKI
ana so mace ta sami miski ki rinka sa kadan a farji dinki.
Ko da kin wanke pants dinki wannan kamshi yana jikinki.