SIRRIN MAN DAMO DA MAN AYU DAYA KAMATA KU SANI MATA

  • Kitsen damo da man ayu sundade suna taka muhimmiyar rawa a wajen ma aurata wato jin nishadi lokacin saduwa ma aurata suji kamar akwana anayi kuma gashi baya da matsala agaban mace ko namiji musamman mata zakaga idan wannan kitsen ya karbi mace zata rikeshi shi kadai ya ishseta mallake mijinta
  • kuma kamar yanda mukayi bayani abaya namiji shima yana aiki da kitsen damo wato idan namiji yanaso yaga matarsa tana biye dashi akowanne lokaci sakamakon saduwa da yakeyi da ita to lokacinda yazo jima i da ita ya dauko man damo ya hadashi da zuma ya gauraya saiya shafa akan azzakarinsa to awannan lokacin matukar ya sadu da matarsa zataji bata taba gamsuwa irin wannan lokacinba
  • amma kuma namiji me ciwon sanyi da basir bazai masaba hasalima zaisa maniyinsa zuwane da wuri
  • to ammafa ita mace idan tasamu man damo itama ta hadashi da zuma lokacinda zata sadu da mijinta saita debo dan kadan tayi matsi to awannan lokacin mijinta zai jita daban domin wani kalar dandano zatayi
  • idan kuma so kike ki mallake mijinki a gado bayan kin saka zumar saiki samu lalle ki zuba ki saka ruwan alobera ki gauraya sosai saiki samu roba me kyau ki ajiye domin yakan dade be baciba sai kina matsi dashi
  • hallau amarya da take shirin karbar angonta daga lokacinda ta fara gyaran jiki to ta kasance da man damo akusa domin idan tazo dafa kazar amarya ta zubashi kadan aciki
  • sannan lokacin da ya rage kwana uku tana hadashi da zuma tana matsi dashi sannan tana shafawa a saman farjinta gefe da gefe wallahi duk namijin da ya shiga jikinta saiya nuna alamar yaji canji kuma gabanta zai ciko dum dum
  • sannan mace idan tanason jin dadin mijinta taji tamkar bata duniya lokacin jima i to ta hada man damo da man hulba original dan Egypt ta shafa aganta kuma tayi matsi dashi 3 hours before sex lokacinda zata sadu da mijinta shi kuma saiya hada man damon da zuma ya shafa akan azzakarinsa ku jarraba wannan kuga aiki
  • bayan haka mace zata iya hada man damo da man ayu waje daya tayi matsi dashi.gafda fara jima i
  • Allah yasa adace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *