Idan kana angon kada kayi wasa da kankana musamman sabon aure.
noon
Har da tsohon aure jaraba wannan maganin.
Kankana
Citta
Kurkum turmeric
Za’a dafa ka sha ruwan safe da yamma.
Tsawon kwana 15
SANNAN KADA KAYI WASA DA KWALLON KANKANA YAFI KOMAI TASIRI JIKIN KANKANA.