SIRRIN GANYAN MAGARYA WAJAN GYARAN GASHI

wannan hadi zai tai makawa mace wadda gashin
ta yake yawan lalacewa, domin kuwa gashinki ba
shi ba karai rayewa zai rinka laushi kuma ya
Kara tsaho idan har kina San kada ya lalace kina
iya samun wannan kiyi amfani dashi
¹ ganyen Kai da magarya
Ki da kashi kina yin amfani dashi wajan wanke
kanki wanke gashi da shi, yana kara karfafa gashi
ya kuma hanashi zubewa ko kuma ki nemi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *