Shin ko kasan cewa shan Fiya wato ‘Avocado’ na kara kyan fatar jiki? Ga kadan daga cikin amfaninsa
- Fiya na da sinadaran da ake kira da turanci sugar- fructose, glucose, and galactose wanda suke kare mutum daga kamuwa da ga cutar cutar siga
- Shan Fiya na taimakawa mutum wajen samun cin abinci yadda ya kamata
- Fiya na kare mutum daga kamuwa da cutar siga da kuma cutar zuciya
- Fiya na kuma kara wa jariran dake cikin iyayensu lafiya
- Fiya na da wata sunadarin da ake kira ‘Potassium’ wanda ke taimakawa rage ciwon hawan jini a jikin mutum
- Fiya na kara kyan fatar mutum
- Fiya na kare idon dan adam daga cututtuka
- Fiya na da sinadarin vitamin A da B wanda ke kare mutum da ga kamuwa da cutar daji da kuma sa jikin mutum warkewa da sauri idan an kone
- Shan FIYA NA KARE MUTUM DAGA TSUFA DA WURI: Piya na da wata sunadarin da aka kira Xanthophyll wanda yake kare jikin dan adanm daga tsufa da wuri.