Garin alkama na daga cikin nau’o’in abincin da ma’aurata ke bukata wajen karin ni’imar aure
yadda ake sarrafa shi kuwa shi ne, ana samun garin alkama a hada shi da nono mai kyau, ko madarar shanu, wadda aka tatsa yanzu-yanzu, a rinka hadawa da ruwan dumi ana sha
hakan yana magani sosai wajen mu’amala tsakanin mata da miji, musamman kara dadewa a yayin jima’i.
ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa gyra
mungode